Tsohon Sanatan Shiyyar Daura, Sanata Ahmad Babba Kaita ya
Tsohon Sanatan Shiyyar Daura, Sanata Ahmad Babba Kaita ya bayyana cewa zaben 2027 yaki ne zai kasance tsakanin talakawa da ake mulka da kuma shugabanni masu mulki. Sanatan ya bayyana haka ne a lokacin da suke amsar ‘yan takara daga jam’iyyar adawa ta PDP su 268 da suka hada da kansiloli da ciyamoni da kuma…
A jiya Asabar ne jirgin farko dauke da alhazan Jigawa daga kasar
A jiya Asabar ne jirgin farko dauke da alhazan Jigawa daga kasar Saudiyya ya sauka lafiya a filin jirgin sama na Nuhu Muhammad Sanusi da ke Dutse, babban birnin jihar Jigawa. Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce jirgin na farko na kamfanin ‘Max Air’ ya isa da misalin karfe 2:57 na rana,…
Kwamitin Majalisar Dattawa kan gyaran kundin tsarin mulki na 1999
Kwamitin Majalisar Dattawa kan gyaran kundin tsarin mulki na 1999, ya shirin gudanar da taron sauraron jin ra’ayoyin jama’a a wasu sassan Nijeriya na kwanaki biyu, domin tattara bayanai kan kiraye-kirayen kudirin gyara kundin tsarin mulkin Nijeriya. Kwamitin, wanda ke karkashin jagorancin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana a cikin wani sanarwa…
Kungiyoyi da sauran masu faɗa a ji na masu bukata ta musamman
Kungiyoyi da sauran masu faɗa a ji na masu bukata ta musamman a Najeriya, na ci gaba da yin tuni ga hukumar zaben kasar, INEC da sauran hukumomi a kan a yi ƙoƙarin cika alƙawarin da ake ta yi na samar da dukkan abubuwan da suka kamata a tanada domin su ma su riƙa yin…
Saudi Arebiya ta amince da a binne Alhaji Aminu Alhassan Dantata
Saudi Arebiya ta amince da a binne Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Madinah. Wani jikan sa, Sanusi Dantata ne ya bayyana hakan a shafinsa na X, inda ya ce tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen binne shi. A cewar Sanusi, a gobe Litinin za a yi wa gawar ta marigayi Dantata sallah a masallacin Ma’aiki…
Rahotanni daga garin Tozai a karamar hukumar Isa da ke jihar soko
Rahotanni daga garin Tozai a karamar hukumar Isa da ke jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya na cewa baki-ɗayan al’ummar garin sun tsere zuwa jihohi makwafta saboda hare-haren ‘ƴan bindiga da suka addabi yankin. Rahotannin sun bayyana cewa a ƴan kwanakin da suka gabata, ƴan bindigar sun halaka mutane da dama, tare da sace…
Rundunar yan takasa ta Gina Sabon Wurin Gyaran Motoci da kadda
Rundunar yan takasa ta Gina Sabon Wurin Gyaran Motoci da Kaddamar da Sabbin Motocin Aiki a Abuja A ranar Alhamis din nan 19 ga Yuni, 2025, Sufeto Janar na ’Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya jagoranci kaddamar da sabuwar cibiyar gyaran motoci ta zamani a Dei-Dei, Abuja. Cibiyar za ta taimaka wajen tabbatar da lafiyar motoci…
Yayin da yaƙi tsakanin Isra’ila da Iran ya shiga mako guda
Yayin da yaƙi tsakanin Isra’ila da Iran ya shiga mako guda, dakarun rundunar juyin juya hali ta IRGC na ci gaba da ƙaddamar da hare-hare da yin amfani da samfuran makamai iri-iri. Gidan talbijin na Iran ya ce sun kai hari kan tashar ruwan Isra’ila a Haifa da cibiyar tattara bayanan sirri ta Isra’ila da…
Jagoran addinin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei,
Jagoran addinin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta yarda Amurka ko wata ƙasa su yi mata ƙarfa-ƙarfa ba. Ya ce idan Amurka ta kai musu hari, za su rama kuma za su nuna ƙarfinsu Wannan magana tasa ta zo ne bayan da Isra’ila ta ce ta kai hari…
Daga cikin makaman da za a iya harbawa su keta ƙarƙashin ƙasa
Daga cikin makaman da za a iya harbawa su keta ƙarƙashin ƙasa har su iso wurin da rumbunan ajiyar sinadaran nukiliyar Iran suke, daya ne kawai ba a yi amfani da shi ba zuwa yanzu, kuma Isra’ila ba ta da shi a yanzu. Makamin shi ne GBU-57A/B – wanda ya kasance bom marar nukiliya mafi…
